Abuja
Gwamnatin Tarayya za ta kawo ƙarshen tsarin raba kanana da manyan makarantun sakandare (JSS da SSS) bayan ɗalibai miliyan 20 sun daina karatu a fadin Najeriya.
Gwwmnonin jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya sun yi taro a Abuja, inda suka duba sakamakon zabukan fitar da gwani da aka kammala a jihohinsu gaba daya.
Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta bada belin dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar AAC, Omoyele Sowore. Alkalin kotun ya gindaya masa sharudda.
Shugaban Miyetti Allah na Arewa Maso Gabas, Alhaji Nasiru Liman Jalbu ya yi kira a saki shugaban kungiyar na kasa Alhaji Bello Bodejo da aka kama.
EFCC ta gurfanar da wasu tsofaffin shugabannin matatun Port Harcourt da Warri kan zargin wanke kudin haram da karkatar da kudaden gyaran matatun mai.
Sarkin Zazzau Ambasada Ahmed Nuhu Bamalli ya yi kira da a rage kashe kudin yayin bukukuwa, musamman anko da kwalliyar da amare ke yi. Ya ce a rika taimakon talakawa.
Hukumar INEC ta ɗaga ranar bai wa jam'iyyun siyasa lambar shiga manhajar gabatar da sunayen 'yan takara daga Juma'a zuwa Litinin, 29 ga Yunin shekarar 2026.
Kwamishinan noma na jihar Adamawa, Farfesa David Jatau, ya yi bankwana da duniya. Gwamnan jihar Adamawa, Ahmadu Umaru Fintiri, ya yi ta'aziyya kan rasuwar.
Hukumar INEC na shirin cire NDC daga rajistar jam’iyyun siyasa bayan kotu ta soke hukuncin da ya umarci hukumar ta yi wa jam'iyyar rajista gabanin 2026.
Abuja
Samu kari