Abuja
Jam'iyyar APC mai mulki ta kori takarar kujerar Sanata da Suleman Abba, tsohon shugaban rundunar 'yan sanda ta kasa, ke yi a jiharsa ta haihuwa, Jigawa. Sakataren yada labaran jam'iyyar APC na kasa, Yekini Nabena, ne ya sanar da
Duk da ganawar ta sirri ce, majiyar mu ta sanar da mu cewar ganawar na da nasaba da matsalar da gwamna Ambode ke fuskanta da Tinubu a kokarinsa na samun tikitin takara karkashin APC a karo na biyu. Majiyar mu a fadar shugaban kasa
Masoya tsohon ministan Abuja, Bala Mohammed, a garin Bauchi sun shiga murna da faricncikin lashe zaben zama dan takarar gwamna a karkashin jam’iyyar PDP da ya yi. Tsohon ministan ya samu kuri’u 1,335 yayin da mai biye masa, Sanata
A yayin da a yau muka kawo maku rahoton jam'iyyar APC ta sauya ranar gudanar da zaben fidda gwanaye manema tikitin takarar kujerun gwamnoni na jihohin kasar nan, mun kuma kawo jadawalin zaben fidda gwanaye na sauran manyan kujeru.
Tun a ranar Tallata ne Aisha Buhari, uwargidan shugaban kasa Muhammadu Buhari, ta nesanta kanta daga rahotanni dake yawo a kafafen yada labarai cewar ta bayar da umarnin tsare sarkin dogaranta (ADC), Sani Baban-Inna, bisa zargin
Gwamnan ya bayyana cewar duk dan takarar shugaban kasar dake adawa da gudanar da taron gangamin jam’iyyar PDP a Fatakwal dan bakincikin cigaban tattalin arzikin jihar Ribas ne kuma ba zai taba goya masa baya ba. Wike na wadannan
Idan baku manta ba, Yuguda na cikin tsofin gwamnonin PDP da hukumar yaki da cin hanci da yiwa tattalin arziki zagon kasa (EFCC) ke sansana domin ko a 'yan kwanakin nan saida hukumar ta garkame wani gidansa. Mohammed Abubakar, gwam
Wata sabuwar kungiyar ‘yan Najeriya mazauna kasar Amurka (Nigerian-America Development Advocate) sun mamaye gaban ofishin majalisar dinkin duniya (MDD) domin nunawa duniya goyon bayansu ga takarar shugaba Buhari a zaben 2019. Muta
A sakamakon binciken cibiyar da jaridar Bloomberg ta wallafa, Teneo ta bayyana cewar amma idan jam'iyyar APC ta hada kan 'ya'yanta tare da dinke barakar dake cikinta, to zasu kai ga nasara. "Sakamakon zaben Osun ba kankanuwar illa
Abuja
Samu kari