Abuja
A jiya Asabar ne, 22 ga watan Satumba 2018, al'ummar jihar Osun suka gudanar da zaben gwamna da zai shugabancin jihar a shekaru 4 masu zuwa. Da misalin karfe 3:35 na safiyar yau, Lahadi ne hukumar INEC ta fara sanar da sakamakon
A yau ne, Asabar, 22 ga watan Satumba, 2018, masu kada kuri’a a jihar Osun zasu zabi sabon gwamna da zai maye gurbin gwamnan jihar, Rauf Aregbesola, da wa’adin mulkinsa yak are. Bayan dukkan jam’iyyu, musamman APC mai mulki da PDP
Mun samu rahoton cewa, kwamitin da fadar shugaban kasa ta kafa domin gudanar da bincike kan 'yar takaitacciyar girgizar kasa da ta auku cikin garin Abuja a tsakanin ranakun 5 zuwa 8 ga watan Satumba, ya bayyana sakamakonsa.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya karbi bakuncin sabon shugaban hukumar tsaro ta farin kaya (DSS), Yusif Magaji Bichi, da ya nada cikin makon jiya. Bichi ya maye gurbin shugaban hukumar na rikon kwarya da aka nada bayan Osinabjo
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito uwargida mai suna Doyinsola Adebiyi ce ta shigar da karar mijinta Adebiyi Kayode sakamakon yana neman yar aikinsu da zina a gidansu dake rukunin gidajen gwamnatin tarayya dake Lugbe cikn garin Abuja.
A cewar Kalu: "Na zo garin Minna ne domin yiwa Buhari yakin zabe bayan na ga yadda 'yan takarar PDP ke tururuwar zuwa wurin IBB domin neman goyon bayansa. "Na zo domin mu yi magana da shi ta fuskantar juna da kuma bashi hujjojin
A cewar Gemade, dukkan jam’iyyun basa mutunta tsarin mulikn Najeriya balle su yi aiki da abinda yake kunshe cikin kundin tsarinsu. Sanata Gemade ya bayyana cewar rashin shugabanci mai ma’ana karkashin gwamnan Benuwe, Samuel Ortom
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito minstan ta bayyana wannan kalubale a matsayin karancin kudaden shiga na gwamnatin tarayya, inda ta bada tabbacin ma’aikatar kudi a karkashin sa idonta zata habbaka adadin kudaden shiga da gwamnati ke sa
Laura Beaufils, mataimakiyar jakadan kasar Ingila a Najeriya, ce ta bayyana hakan yau a Legas yayin amsa tambayoyi daga manema labarai. Laura ta jaddada niyyar kasar Ingila ta kasha Yuro miliyan #47.4m domin karfafa dimokradiyya a
Abuja
Samu kari