Abuja
Yayin da ya ke yaba ma su bisa ziyarar da su ka kai ma sa, shugaba Buhari ya taya Nmani murnar cika shekara 70 a duniya tare da yabawa irin gudunmawar da ya bayar wajen tafiyar da gwamnati da taimakawa wajen dorewar mulkin dimokra
Maharaji Ji na wadannan kalamai ne yayin da Mahraji Ji da tawagar jama'ar sa su ka kai ziyara ofishin jaridar The Nation jiya, a jihar Legas, a ciga da shirye-shiryen wani babban gangamin da mabiya addininsu ke yi a wannan watan.
A jawabin da Dakta Abdulrazaq Garba da Vincent Owan su ka fitar a madadin hukumar NGSA, sun bayyana cewar an samu girgizar kasar ne da misalin karfe 12:45 na ranar yau Alhamis, 01 ga watan Nuwamba, 2018. Rahoton ya bayyana cewar
A jiya, Talata, ne aka yi wani kazamin artabu tsakanin jami'an rundunar 'yan sandan Najeriya da mabiya Shi'a a Abuja. A yayin gwabzawar, jami'an 'yan sanda sun yi nasarar cafke mabiya Shi'a kimanin 400 tare da tsare su a ofishinsu
A yayin da kullum zaben shekarar 2019 ke kara matsowa, hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) ta bayyana fargabar a kan yiwuwar yin kutse a cikin sakamakon zaben shugaban kasa ta yanar gizo. Shugaban hukumar INEC, Farfesa Mah
A jiya, Talata, ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gana da daukacin 'yan takara a karkashin inuwar jam'iyyar APC a fadar sa da ke Abuja. Da yake gabatar da jawabi ga 'yan takarar, shugaba Buhari ya roki wadanda su ka yi fushi d
Wata babbar kotun gwamnatin tarayya, karkashin mai sharia Jastis B. O. Quadri, da ke Abuja ta amince da gaggauta fara sauraron karar da aka shigar da gwamnan jihar Adamawa, Jibrilla Bindow, bisa zarginsa da yin amfani da takardun
Rahotanni sun bayyana cewar a kalla mutane biyu ne su ka rasa ransu bayan wani artabu tsakanin mabiya Shi'a da dakarun sojin Najeriya. An samu hatsaniya tsakanin mabiya Shi'a da sojojin ne a unguwar Zuba da ke Abuja yayin da Shi'a
Wannan doka wani bangare ce na dokar yiwa tsarin zabe kwaskwarima da shugaba Buhari ya ki sahalewa majalisar bayan ta gabatar da kudirin har sau uku. Wannan shine karo na hudu da majalisar ta dattijai ta sake aikewa da Buhari kudi
Abuja
Samu kari