Abuja
Watatsiya mai shekaru 29 ya bayyana ma majiyarmu cewa ya fara wannan tattaki ne tun a ranar 7 ga watan Oktoba, kimanin awanni kadan kenan bayan an bayyana tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar a matsayin wanda ya lashe za
An karawa Kwamishinonin 4 girma ne zuwa mukamin mataimakan babban Sifeton 'yan sanda(AIG), yayin da aka karawa mataimakan Sifeton 3 girma zuwa mataimaka masu daraja ta daya(DIG), kamar yadda sanarwar da Ikechukwu Ani, jami'in huld
Da safiyar yau, Litinin ne, aka yi wata mahawara mai zafin gaske tsakanin kakakin kwamitin kamfen din Buhari, Festus Keyamo, da na kwamitin yakin neman zaben Atiku, Segun Sowunmi. Mahawara ta yi zafin gaske har ta kai ga rikidewa
A yayin da babban zaben shekarar 2019 ke kara matsowa, shafin sada zumunta (Facebook) na jam'iyyar APC reshen kasar Ingila ya fitar da hasashen yadda sakamakon zaben zai kasance. A hasashen nata, APC ta bayyana cewar za ta yi nasa
Sai dai dan takarar shugaban kasa a karkashin jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya cewar matakin da shugaba Buhari ya dauka tamkar mayar da Najeriya salon mulkin soja ne da shugaba Buhari ya yi a shekarar 1984. Jawabin da ofishin
Tun kafin majalisar dattijai ta dawo daga hutun da ta tafi a cikin satin da ya kare batun tsige shugaban majalisar Bukola Saraki ya ke cigaba da yawo a kafen yada labarai. Sai sai wani abun mamaki shine yadda sanatoci da shugabann
Rundunar Yansandan jahar Kogi ta sanar da kama wasu miyagun mutane dake ci tare da sayar da naman mutum don yin tsafe tsafe, tare da yin bajakolinsu a babban hedikwatar rundunar Yansandan Najeriya dake babban birnin tarayya Abuja.
Rahotanni sun bayyana cewar mahukuntan kamfanin ne su ka dira yankin da manyan motocin rusau tare da fara rushe dukkan gidaje da bishiyoyin yankin bisa dalilin cewar kamfanin sukarin ne ya mallaki dukkan yankin. An yi kiyasin cewa
Kasa da sa'o'i 48 da dawowa dad hutun kusan wata uku, majalisar wakilai ta kasa ta yi barazanar rufe zauren majalisar domin nuna fushin su da kama wani mamba na APC, Abdullahi Lado, daga jihar Neja da hukumar 'yan sanda ta yi. Wan
Abuja
Samu kari