Abuja
Yusuf, mai shekaru 72, ya taba yin gudun hijira domin guje wa dauri bayan gwamnatin mulkin soji ta shugaba Buhari ta zarge shi da cin hanci. An nada Yusuf a matsayin ministan harkokin cikin gida a shekarar 1972 lokacin gwamnatin
Kwanaki 10 da Buhari ya shafe a Ingila, su ne suka kawo jimillar kwanakin da ya yi a kasar zuwa 227 a tsawon shekaru hudu da ya yi yana mulkin Najeriya. A shekarar 2017, Buhari ya shafe fiye da watanni uku yana zaman jinya a kasar
Mutane masu yawan gaske sun rasa rayukan su sanadiyyar wata babbar mota da ta fadi akan babbar hanyar Abuja zuwa Kaduna. Rahotanni sun nu na cewa babbar motar ta fadi ne a lokacin da motar ta kwace daga hannun direban akan...
Ministan kwadago da samar da aiyuka, Sanata Chris Ngige, ne ya bayyana hakan a Abuja yayin da yake gabatar da jawabi a wurin bude wani taro a kan yadda za a shawo matsalar rashin aikin yi a Najeriya. Ya bayyana hauhawar alkaluman
Shugaban cibiyar karbar korafin al'umma, Abayomi Shogunle, ya bayyana cewa sana'ar karuwanci ta sabawa koyarwar manyan addinai biyu na Islama da kuma na Kirista da suka kasance mafi rinjaye a tsakanin al'ummar garin Abuja.
A ranar Litinin din da ta gabata wata kotun tafi-da-gidan-ka da ke zaman ta a garin Abuja, ta yankewa wasu Mata 27 hukuncin dauri na wata guda a gidan dan kande a sakamakon aikata laifi na mummunar sana'a ta kasuwanci.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito kasar China ce ta kera ma Najeriya taraggan jirgin kasa guda sittin da hudu (64), daga ciki ne guda goma zasu shigo Najeriya a watan Yuni don amfani dasu a layin dogon Kaduna zuwa Abuja, yayin da sauran
Zuwan dandalin sada zumunta na yanar gizo ta zo da abubuwa da dama. Ta taimaki wasu wajen gina kasuwancin su, wasu wajen zama fitattu, wasu kuma wajen kulla alakar soyayyar da ta kai su da yin aure. Watakila irin wannnan tunanin
Shugaba ya fada wa jakadan kasar Kuwait, Al Bisher, cewar, "an kwakuba Najeriya cikin kasashen duniya masu arzikin man fetur, ta mamba a kungiyar kasashen duniya masu sayar da danyen man fetur a kasuwar duniya (OPEC). 'Sannan goy
Abuja
Samu kari