Abuja
Matasan uku da akama su ne: Nasiri Mohammed mai shekaru 20, Sale Bello mai shekaru 19, da Hassan Audu mai shekaru 20. Kwamishinan 'yan sandan Abuja, Bala Chiroma, ne ya gabatar da matasan ga manema labarai a Abuja a ranar Laraba.
Hukumar zabe ta kasa mai zaman kan ta (INEC) ta bayyana cewar zata cigaba da tattara wa da sanar da sakamakon zaben gwamna a jihar Ribas a ranakun 2 da 5 ga watan Afrilu. Hukumar ta sanar da cewar idan da bukatar sake yin zaje a
Ofishin hukumar zabe ta kasa (INEC) da ke jihar Bauchi ya bayyana cewar za a gudanar da zaben gwamna na raba gardama a kananan hukumomi 15 da aka soke sakamakon zabe. Kwamishinan zabe a jihar Bauchi, Ibrahim Abdullahi, ne ya sanar
Kungiyar kwadago (NLC) na son gwamnatin tarayya ta fara biyan sabon ma fi karancin albashi ga dukkan ma'aikata da ke fadin Najeriya kafin bikin ranar watan Mayu. Mista Najeem Yasin , mukaddashin shugaban NLC, ne ya bayyana hakan
Jama’ar Borgu da ke jihohin Neja, Kebbi da Kwara sun ziyarci shugaban kasa Muhammadu Buhari a jiya, Alhamis, tare da mika butar su ta neman jihar Borgu gare shi. Sarkin Borgu, Alhaji Muhammed Haliru Dantoro, ne ya jagoranci tawaga
Majiyar Legit.ng ta ruwaito jagoran shirya zanga zanga, Mohammed Musa ne ya bayyana haka a gaban ofishin jakadancin kasar Amurkan, inda yace Amurka na yaudarar duniya da cewa wai tana kare yancin dan adam bayan itace kan gaba waje
Majiyar Legit.ng data tattuna da Malam Bashir ta ruwaito wannan tattaki ya samo asali ne sakamakon wani musu daya kaure tsakaninsa da wasu abokanansa da suke ganin Buhari ba zai kai bantensa a zaben 2019 ba, inda shi kuma yayi alk
Jami’an hukumar zabe mai zaman ta kasa (INEC) sun sake kidaya kuri’un zabe da aka kada a fadar shugaban kasa bayan kirga na farko da su ka yi a jiya wanda ya nuna cewar dan takarar jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, ne a gaba da shuga
Gamayyar kungiyoyin siyasar Najeriya (CUPP) ta yaba wa hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) bisa fitar da sanarwar nesanta tsohon shugabanta, Lawal Daura, da aiyukan hukumar. Kzalika, CUPP ta yi kira ga hukumar DSS da ta tabbatar ta
Abuja
Samu kari