Abuja
Da yammacin yau, Lahadi, ne shugaban kasa, Muhammadu Buhari, zai gabatar da jwabi kai tsaye ga 'yan Najeriya, kamar yadda wata sanarwa daga fadar shugaban kasa
Cibiyoyin gwajin kwayar cutar coronavirus da ke aiki yanzu a Najeriya sune; na cibiyar NCDC da ke Abuja, asibitin kwararru da ke Irrua a jihar Edo, asibitn koya
Shugaban ma'aikatan farar shugaban kasa, Abba Kyari, shine na farko da aka fara samu dauke da kwayar cutar. Na biyu shine gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed,
Sabon rahoto da muke samu daga hukumar hana yaduwar cutuka ta Najeriya wato NCDC, ta bayyana cewa an sake samun karin mutane goma sha hudu da suka kamu da cutar
Ramatu Aliyu, karamar ministar birnin tarayya, ta bayyana cewa sakamakon gwajinta na COVID-19 ya bayyana kuma bata dauke da cutar. Aliyu ta bayyana hakan ne a s
NAF ta fara jigilar kayan tallafin ne daga filin tashi da saukar jiragen sama na kasa da kasa, Murtala Mohammed International Airport (MMIA), da ke jihar Legas
Ministan Abuja ya ce za a mayar a babbar asibitin Zuba zuwa cibiyar killace mutane duk a matakan da ake dauka na hana yaduwar cutar coronavirus a birnin tarayya
Shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa, Abba Kyari, wanda a ranar Talata, 24 ga watan Maris aka tabbatar da cewa yana dauke da cutar coronavirus ya isa cibiyar
Alkalin alkalan Najeriya, Tanko Mohammed ya umarci dakatar da dukkan zaman kotu a Najeriya sai dai wadanda na gaggawa ne, na kwanaki 14 sakamakon mugunyar cutar
Abuja
Samu kari