Abuja
Akwai a kalla wasu kyawawan halaye guda hudu da suka sa mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo, ya fita daban daga sauran shugabannin Najeriya, a cewar kakakinsa, Mista Laolu Akande. Kakakin ya bayyana hakan ne a cikin s
A cikin takardar da mataimakin darekta a SERAP, Kolawole Oluwadare, ya fitar ranar Lahadi, SERAP ta lissafa jerin gwamnonin tare da yin kira ga ministan Shari'a, Abubakar Malami, a kan ya dauki mataki a kan tsofin gwamnonin. Kungi
A kwanakin baya ne ministan harkokin sadarwa, Dakta Isa Pantami, ya umarci hukumar NCC ta rufe dukkan wasu layukan wayar hannu da basu da rijista ko kuma ba a yi musu rijista ta hanyar da ya kamata ba. Bayan wannan umarni, rahotan
Jastis Mensem ta fara aiki ne da ma'aikatar shari'a ta jihar Filato a shekarar 1979 bayan ta kammala karatun digir na farko (LL. B) da na biyu (LL.M) a bangaren shari'a daga Jami'ar Ahmadu Bello da ke Zaria. Ta yi aiki a wurare da
A hukuncin da kotun ta yanke ranar Alhamis, mai shari'a, Jastis Lewis Allagoa, ta umarci hukumar tsaro ta farin kaya da rundunar 'yan sanda a kan su mayar wa da Oshiomhole jami'an da ke tsaron lafiyarsa domin ya koma ofishinsa.
Kamfanin dillancin labarai na kasa (NAN) ya rawaito cewa takaitaccen bikin nadin sarautar yana daga cikin shirin taron manema labarai na shekarar 2020 a kan bikin kamun kifi na Argungu karo na 60. "Mun yanke shawarar yi maka wanna
A ranar 13 ga watan Fabrairu ne kotun koli a karkashin jagorancin Jastis Mary Peter-Odili ta yanke hukuncin kwace kujerar gwamnan jihar Bayelsa, David Lyon, na jam'iyyar APC tare da umartar hukumar zabe ta karbe shadarsa ta cin za
Jami’an rundunar Yansandan Najeriya reshen babban birnin tarayya Abuja sun samu nasarar tarwatsa wasu gungun miyagun yan fashi da makami a babban birnin tarayya Abuja a ranar Juma’a, 21 ga watan Feburairu.
Gobarar sassafe ce ta tashi a sananniyar tashar motar nan ta Jabi da ke Abuja. Gobarar kuwa ta lamushe shaguna da kadaori masu tarin yawa a tashar motar, kamar yadda Sahara Reporters suka ruwaito.
Abuja
Samu kari