Abuja
Duk irin kai ruwa rana da hukumomin lafiya ke yi domin hana yaduwar annobar cutar coronavirus a Najeriya, cutar tamkar wutar daji na ci gaba da bazuwa a kasar.
Hukuma ta ce bincike ya nuna Maza sun fi Mata kamuwa da Coronavirus a kasar nan. An gano hakan ne bayan an yi wa mutane 8, 003 gwajin cutar COVID-19 a watanni 3
Rahoton jaridar ya bayyana cewa uwargidan shugaban kasa, Aisha Buhari, ta fi son Buhari ya zabi Buba Marwa, wanda suka fito jiha daya, don ya maye gurbin mariga
A sakon ta'aziyya da ministan ya fitar, Onyeama ya ce marigayi Kyari ne ya zama uba na musamman ga dansa yayin da aka yi ma sa a baftisma. A cikin sakon da ya
A ranar Asabar ne aka hana wasu manyan hadiman shiga Villa bayan sun dawo daga jana'izar marigayi Abba Kyari, tsohon shugaban ma'aikatan fadar shugaban kasa.
A daren ranar Asabar ne hukumar yaki da cututtuka ma su yaduwa a kasa (NCDC) ta sanar da samun karin sabbin mutane 49 da suka kamu da kwayar cutar covid-19 a fa
Sanarwar na zuwa ne a daidai lokacin da jama'a ke cigaba da nuna fushinsu a kan yadda manyan hadiman gwamnati da sauran jama'a su ka yi watsi da dokokin dakile
An fara samun bullar annobar a Najeriya a cikin watan Fabrairu ta hannun wani baturen kasar Italiya da ya sauka a jihar Legas. Ya zuwa daren ranar Asabar, 18 ga
Akwai fargabar cewa jama'a sun yi watsi da shawarar NCDC, lamarin da zai iya haifar da yaduwar kwayar cutar covid-19 a makabartar da jama'a su ka yi wa tsinke d
Abuja
Samu kari