Abuja
Gobara ta tashi a hedikwatar hukumar yi wa kasuwanci rijista ta kasa (CAC) da ke unguwar Maitama a birnin tarayya, Abuja. SaharaReporters tarawaito cewa wutar g
An tattaro cewa dakarun sojoji sun tsare ababen hawa da dama, musamman motocin haya da ke cike da fasinjoji da manyan motocin daukar kaya a tashar binciken.
Kwamitin tilasta biyayya ga umarni zama a gida da hana taron jama'a a Abuja ya kama wani shugaban al'ummar Musulmi da ya sabawa matakin da hukuma ta dauka domin
ASUU ta sake jan kunnen gwamnati a kan damfarar 'yan Najeriya ta hanyar cakuda kudin da aka ware don shirin bayar da tallafi da kudaden gudunmawa da aka samu do
Mazauna unguwannin sun bayyana cewar ba su san an bayar da wani tallafin kudi domin rage wa talaka radadin matsin tattalin arziki da annobar cutar coronavirus
"Lokacin da na iso tuni jami'an hukumar kashe gobara na tarayya tare da hadin gwuiwar jami'an kashe gobara daga babbban bankin kasa (CBN) da jami'an kashe gobar
Wasu mazauna Abuja da Legas sun fara karya dokar hana walwala da gwamnatin tarayya ta bada don hana yaduwar cutar coronavirus a kasar nan. A ranar 29 ga watan M
Wasu jama’a na gudun mutanen da suka dawo jahar Adamawa daga birnin Abuja da jahar Lagas kan tsoron kamuwa da cutar covid-19 wacce aka fi sani da coronavirus.
Wasu matasa a yankin Abaji da ke Abuja sun yi zanga-zanga a kan mutuwar wani dan shekara 25, Saidu Babale, wanda ake zargin yan sanda sun yiwa duka har lahira.
Abuja
Samu kari