Abuja
Ana zarginsa da sayen wani kango a kan zunzurutun kudi da yawansu ya kai biliyan N7 ba tare da bin ka'ida ba. Da ya ke amsar tuhumar da ake yi ma sa, Bello, ya
Babu labarin cewa an dauki wani abu a cikin ofishin, sannan ba a san dalili ko niyyar da yasa aka balle ofishin ba. Kalu, shugaban kwamitin kafafen yada labarai
A cikin wata wasika da shugaban majalisar dattijai, Ahmed Lawan, ya karanta a zauren majalisar ranar Talata, ya ce shugaba Buhari ya bukaci sauya sunayen mutane
Shehu, wanda nadinsa ya fara aiki a ranar 19 ga watan Maris, zai shafe zangon farko mai wa'adin shekaru biyar hukumar RMAFC tare da zabin sabunta nadinsa na zan
Tashin hankali da rudani ya barke a Karmo a ranar Litinin sakamakon kashe wani mutum da dan sanda ya yi. Lamarin ya faru a babban birnin tarayya ne a ran Lahadi
A cewarsa, jama'a, musamman a Abuja da Legas sun yi watsi gaba daya da dukkan dokokin da aka bukaci su yi wa biyayya kafin sassauta dokar kulle jihohin. Ya ce s
Yayin da gwamnati ta sassauta dokar hana fita a jahohin Legas, Ogun da Abuja, likitoci sun gargadi y'an Najeriya game da hadarin annobar cutar Coronavirus.
Har wasu manyan hadiman shugaban kasa aka hana shiga Villa bayan sun dawo daga jana'izar marigayi Abba Kyari, tsohon shugaban ma'aikatan fadar shugaban kasa.
Hukumomi a babban birnin tarayya Abuja, sun hukunta wasu limaman masallatai da fastocin da suka karya dokar hana taron jama’a a kokarin gwamnati na yakar corona
Abuja
Samu kari