Lokutan da jiragen Kaduna-Abuja ke tashi daga tashoshin IDU-Kubwa-Rigasa (III)

Lokutan da jiragen Kaduna-Abuja ke tashi daga tashoshin IDU-Kubwa-Rigasa (III)

- Lokacin Kirsimeti ya matso

- Lokaci ne na tafiye tafiye

- Ana samun hadurra da fashi a tituna

Lokutan da jiragen Kaduna-Abuja ke tashi daga tashoshin IDU-Kubwa-Rigasa (III)
Lokutan da jiragen Kaduna-Abuja ke tashi daga tashoshin IDU-Kubwa-Rigasa (III)
Asali: Depositphotos

Lokutan tashin jiragen kasa a tashar rigasa da Idu a ranakun lahadi.

Jirgin kasa mai lamba KA2 zai tashi da karfe 1:00pm daga tashar Rigasa, zai tsaya a Kubwa da karfe 2:49pm. Sannan ya kara tashi daga Kubwa da karfe 2:54pm, ya tsaya a Idu da karfe 3:06pm

Jirgin kasa ma lamba KA4 zai tashi daga Rigasa da karfe 4:00pm sai ya tsaya a Kubwa da karfe 6:02pm. Sannan ya tashi daga Kubwa da karfe 6:07pm, ya tsaya a Idu da karfe 6:21pm

DUBA WANNAN: Kotun daukaka kara ta wanke manyan Alkalan kasar nan daga zargin cin hanci da gwamnatin Buhari ke musu

A tashar jirgin kasa ta Idu kuwa, jirgin kasa mai lamba AK1 zai tashi daga Idu da karfe 12:30pm, ya tsaya a Kubwa da karfe 12:44pm. Sannan ya kara tashi daga Kubwa da karfe 12:49pm, ya isa Rigasa da karfe 3:02pm

Jirgin kasa mai lamba AK3 zai tashi daga Idu da karfe 5:00pm, ya tsaya a Kubwa da karfe 5:12pm. Sannan ya kara tashi daga Kubwa da Karfe 5:17pm,ya tsaya a Rigasa da karfe 7:05pm.

Shafin NAIJ.com Hausa ne ya koma LEGIT.ng Hausa.

Latsa kuga sabuwar manhajar Legit.ng Hausa a wayarku ta salula: https://play.google.com/store/apps/details?id=ng.legit.hausa&hl=en

Shafukanmu na dandalin sada zumunta sune:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel