Abuja
Matar tsohon gwamnan ta fadi hakan ne yayain da take amsa tambayoyin Paul Onyia, lauyan Chime, a shari'ar neman raba aurensa da Clara da ya shigar a gaban kotu. "Na sayi motoci guda biyu (Lexus 570 SUV da BMW S6) da kudi na bayan
Gwamnonin sun gana ne a gidan gwamnatin jihar Kebbi dake Abuja domin tattauna wa a kan yadda zasu tabbatar da cewar 'yan takarar da jam'iyyar APC ta nuna ne suka samu nasara a zaben da za a yi a zauren majalisar wakilai da ta datt
Kwanaki kadan bayan shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana mazauna garin Abuja a matsayin masharranta, saboda sun zabi babbar jam'iyyar adawa ta PDP a lokacin zaben da aka gabatar a shekarar 2019, mutanen garin Abujan sun yi...
An shiga dar-dar a babban birnin tarayya Abuja a yayin da jami'an tsaro suka fara farautar 'yan kungiyar Islamic Movement Of Nigeria (IMN) da akafi sani da Shi'a da aka gano suna shirin gudanar da babban zanga-zanga a masallacin k
Da yake kara yada batun hirar da za ai da a yi da Buhari, kakakin shugaban kasa Garba Shehu ya bukaci 'yan Najeriya su kasance tare da akwatinan talabijin dinsu da sauran kafafen yada labarai domin sauararon tattaunawar. Kazalika
Majiyar Legit.ng ta ruwaito Amaechi ya bayyana haka ne a ranar Lahadi, 26 ga watan Mayu yayin da yake jawabin godiya ga Allah a cocin St Gabriel Chaplaincy dake unguwar Durumi na babban birnin tarayya Abuja.
Hukumar hasashen yanayi ta Najeriya NiMet (Nigerian Meteorological Agency), ta yi hasashen gamewar gajimare wajen haduwar hadari da kuma yanayi na marka-marka a wasu sassa da dama cikin manyan biranen kasar nan a ranar Lahadi.
Sanarwar da sakataren yada labaran jam'iyyar APC, Lanre Issa-Onilu, ya fitar, ta ce Mista Giadom zai kasance sakatare na riko kwarya har zuwa lokacin da jihar Yobe zata fitar da da wanda zai gaji Mista Buni a matsayin sakatare mai
Lame ya taba rike mukamin minista mai kula da harkokin rundunar 'yan sanda, sannan yana rike da sarautar 'Santurakin Bauchi'. Dan siyasar ya rasu ne da samyin safiyar yau, Lahadi, a asibitin Nizamiye dake Abuja bayan ya sha fama
Abuja
Samu kari