Abuja
Mazauna babbar birnin tarayya Abuja, sun koka a kan yadda masu garkuwa suka addabe su a unguwanni Menreng, Winning Clause, Canaan, Dabo Lias da kuma Kingstown.
A ranar 26 ga watan Yuni ne ma'aikatar jin kai, walwalar 'yan kasa da bayar da tallafi yayin annoba ta bude shafin yanar gizo domin fara karbar bayanan ma su sh
Da safiyar yau, Laraba, ne jami'an hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) suka kama Olawale Bakare da wasu sauran mutane shida da ke sanye da huluna ruwan dorawa a y
A cikin wani jawabi da Mista Tony Ogunleye, sakataren yada labaran minista Abuja, ya fitar ya ce wakilan kugiyar limaman a karkashin jagorancin, Dakta Tajudeen
Leadership ta ba da rahoton cewa ruwan sama da ya sauka tamkar da bakin kwarya da sanyin safiya ya haifar da ambaliyar ruwa mafi akasarin yankunan garin Suleja.
Abbas ya kara da cewa hukuma ta dakatar da maigidan daga aikin dora bene a kan tsohon gidansa amma ya yi kunnen kashi, ya zabi a yi masa aiki yayi hutun karshen
Jaridar The Nation ta rawaito cewa ruwan saman ya yi awon gaba da duk wasu gidaje da ke gefen guraben taruwar ruwa, lamarin da ya tilasta jama'a yin kaura domin
A yayin da Mista Pondei ya mike domin daukar rantsuwa gabanin fara amsa tambayoyi da kuma kare kansa daga zargin da ake yi ma sa, sai kawai ya fara bori, kamar
A ranar Alhamis din makon jiya ne mukaddashin shugaban NDDC, Daniel Pondei, ya jagorancin mukarrabansa wajen ficewa daga dakin da kwamitin majalisa ke yi ma sa
Abuja
Samu kari