Abuja
Har yanzu an rasa inda wani babban Alkalin babbar kotun tarayya, Mai Sharia Idrissa Saleh ya shiga tun bayan fitarsa daga asibiti a ranar Asabar 24 ga watan Agusta
A cikin sanarwar da Bashir ya fitar, ya bayyana cewa shugaba Buhari ya bar Abuja zuwa birnin Yokohama na kasar Japan domin wani halartar wani taro da za a yi a ranar Laraba, 28 ga watan Agusta, 2019. Za a yi taron ne a kan cigaban
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Lahadi 17 ga watan Agusta, ya tattara inasa-inasa ya koma babban birnin Abuja na tarayya bayan kammala hutunsa na babbar sallah a mahaifarsa ta garin Daura dake jihar Katsina.
Wata karamar kotu dake zamanta a garin Kabusa, na babban birnin tarayya Abuja, ta yanke ma wani matashi dan shekara 20 hukuncin daurin shekaru 7 cur tare da horo mai tsanani bayan ta kamashi da satar wayar salula.
Lauya mai kara, Emmanuel Ochayi ya bayyana ma kotun cewa Mando ya aikata haka ne a ranar 14 ga watan Yuli a daidai shataletalen Apo dake Abuja, inda daga bisani dansanda ASP Ashim Oliver ya kai karar direban.
A wani kauye mai suna Chibibiri da ke karamar hukumar Kuje, babbar birnin tarayya Abuja, matan al'ummar Basa sun ce suna fama da talauci da karancin aiki.
Duk da har yanzu ba a san takaimaiman dalilin da yasa sojan ya yanke shawarar kashe kansa ba, takardar da ya bari ya nuna cewa Adedapo ya kashe kansa ne sakamakon samun sabani a tsakaninsa da matarsa a kan aikinsa. A jikin takarda
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya tashi zuwa Liberia domin halartar bikin taya kasar murnar bikin cika shekaru da 172 da samun 'yanci da kuma karbar wata kyauta ta musamman. Hakan na kunshe ne a cikin wata sanarwa mai dauke da
Labarin da Legit.ng ke samu yanzu yanzun nan daga kafar yada labarai ta TVC sun tabbatar da cewa an tsinci gawar wani soja a barikin sojojin Mambila da ke birnin tarayya, Abuja. Sojan, da mahukunta suka boye sunansa, ya bar wani
Abuja
Samu kari