Abuja
Kimanin kwana biyu kenan da zanga-zangar lumana da aka fara domin nuna adawa da rundunar SARS ta rikide zuwa kazamin rikici a wasu jihohi da kuma birnin tarayya
Ɗan gwagwarmaya ƴanchi, wanda ya jagoranci yaki da tozarci da muguntar ƴansanda a shekarar 2017 wanda kuma ya kasance jagaba a zangar-zangar kwanan nan, ya ce
Sojoji da 'yan sanda a sa'o'in farko na ranar Talata sun manage wasu yankuna da ke da kusanci da filin sauka da tashin jiragen sama na Nnamdi Azikiwe a Abuja.
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya umarci babban sifeton rundunar 'yan sanda (IGP), Mohammed Adamu, da ya tabbatar da tsaron lafiyar ma su zanga-zangar lumana
rundunar 'yan sandan ta tabbatar da mutuwar Anthony Onome, wani mai zanga-zangar adawa da SARS, sakamakon raunukan da ya samu ranar Asabar bayan wasu batagari
Jami'an rundunar 'Yan sanda sun harba barkonon tsohuwa a kan masu zanga-zanga a Abuja bayan sun yi kokarin shiga Fadar Shugaban kasa ta Villa ta kofar baya.
Rahotannin baya bayan nan na nuni da cewa salon zanga-zangar neman kawo karshen rundunar SARS ya fara sauyawa bayan batagari sun fara kai hari kan ma'aikatu da
A cikin wata sanarwa da hedikwatar tsaro ta fitar (DHQ), kanal Sagir Musa, kakakin rundunar soji ya ce kuskure a bayyana cewa an kaddamar da atisayen ne saboda
Babban sifeton rundunar 'yan sanda (IGP), Mohammed Adamu, ya lissafa siffofin da ake bukatar jami'an sabuwar rundunar su cika gabanin fara basu horo daga ranar
Abuja
Samu kari