Abuja

Sunaye: An rantsar da alƙalan kotun Shari'a 3 a Abuja
Breaking
Sunaye: An rantsar da alƙalan kotun Shari'a 3 a Abuja
Labarai
daga  Aminu Ibrahim

Babban alkalin tarayya, Sihaq Bello, ya rantsar da sabbin alkalai uku na kotun daukaka karar shari'a. Bello, wanda shine shugaban kwamitin shari'a na tarayya, yayi kira ga sabbin alkalan da su tabbatar da adalci ba tare da tsoro b