Abuja
Wasu hotuna na jami'an rundunar sojin saman Najeriya da suka yi hatsari a Abuja a hanyarsu ta zuwa jihar Neja sun bayyana yayinda abokai ke nuna alhininsu.
Hukumar haraji a babban birnin tarayya ta bayyana muhimmancin biyan kudin haraji a duk shekara. Ta ce matukar ana son Abuja ta koma kamar Dubai to dole a biya.
Matukin jirgin sojan sama na rundunar dakarun sojin sama da ya fadi a Abuja a ranar lahadi, ya yi korafin cewa injin jirgin yana da matsala kafin mintoci kadan.
Hukumar 'yan sandan Abuja ta ce ta mayar da harin da wasu 'yan fashi 4 suka kai wa wasu mutane a wurin Gwarimpa dake Abuja. ASP Mariam Yusuf, ta sanar da haka.
Hukumar hana fasa kwabri ta kasa (Kwastam, NCS) ta ce ta samu umurni daga ma'aikatar kudi, kasafi da tsare tsaren kasa, na tabbatar da rage harajin da ake karba
FCTA ta lashi takobin rusa wadansu gidajen rawa a Abuja da suka karya dokoki da ka'idojin Korona. Gidajen rawan tuni hukumar ta garkame su a karshen makon nan.
Rahotanni sun nuna cewa Legas ce jihar Najeriya mafi soyuwa ga masu saka hannun jari yayin da take kan gaba a jerin jihohin da suka fi jawo hankulan yan kasuwa.
Da yake jawabi ranar Litinin yayin da ya kai ziyara domin ganin aikin rijistar dan kasa a Abuja, Pantami ya ce za'a koma aiki da NIN a bankuna, sabanin amfani
Wani shaidar gani da ido ya sanar da Jaridar TheCable cewa masu garkuwa da mutane sun shafe kusan awanni uku; daga 12:00 na dare zuwa karfe 3:00 na safiyar Laha
Abuja
Samu kari