Abuja
An bayar da motoci kirar Hilux guda dai dai ga jihohin Edo, Yobe, Sokoto, Nasarawa, Niger, Ogun, and Enugu yayin da aka bawa hedikwatar rundunar da ke Abuja gud
A kalla rai daya aka rasa yayin da wasu suka jigata a ranar Talata sakamakon arngamar 'yan sands da 'yan kungiyar shi'a na Najeriya. Jaridar The Punch ta sanar.
A babban birnin tarayya Abuja, an fara ganin fastocin kamfen na shugaban kasa dauke hotunan gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike wanda ya ke dan jam'iyyar PDP.
Wasu mahara da a ke zargin masu garkuwa da mutane ne sun afkawa gidan marayu a babban birnin tarayya Abuja. Sun saci marayu bakwai da mai gadinsu a cikin gidan.
'Yan damfara da sunan masu bincike kan kwayar cutar Korona sun bayyana a babban birnin tarayya Abuja. Hukuma na ci gaba da bincike don kame bata garin a birnin.
Hadarin mota a hanyar Abuja zuwa Lokaci ya yi sanadiyyar mutuwan wasu mutane 3 tare da jikkata mutum 13. An bayyana lambobin motocin da hadarin ya rutsa dasu.
Rundunar'yan sanda a babban birnin tarayya sun cafke wani bata-gari mai amfani da sunan EFCC da 'yan sanda ya cuci al'umma. An kame shi da ababen zargi da dama.
Da ya ke gabatar da jawabi a gaban taron manyan jami'an hukumar da suka halarci wurin, Marwa ya bayyana cewa; "alhakin hukumar NDLEA ne ta dakatar da wannan shi
Amaechi ya fitar da wani takaitaccen sako a sahfinsa na tuwita (@ChibuikeAmaechi) domin tabbatar da cewa da gaske ne NRC ta fara gwajin tsarin siyen tikitin jir
Abuja
Samu kari