Abuja
Har wasu manyan hadiman shugaban kasa aka hana shiga Villa bayan sun dawo daga jana'izar marigayi Abba Kyari, tsohon shugaban ma'aikatan fadar shugaban kasa.
Hukumomi a babban birnin tarayya Abuja, sun hukunta wasu limaman masallatai da fastocin da suka karya dokar hana taron jama’a a kokarin gwamnati na yakar corona
A cikin sakon sanarwar, mai dauke da sa hannun Patrick A. Giwa, magatakardar majalisa, an shawarci sauran hadiman mambobin majalisa su cigaba da zama a gida zuw
Hakan na kunshe ne cikin jawabin da Suleiman Yola, daya daga cikin shugabanni a kungiyar PSB, ya fitar ranar Asabar a Abuja. A cikin sanarwar, Yola ya bayyana
A matsayin hanyar tabbatar da dokar nisantar juna ta yi aiki a kasuwannin Abuja tare da hana yaduwar annobar a babban birnin tarayya, Malam Muhammad Musa Bello
Jimillar mutanen da aka tabbatar su na dauke da kwayar cutar a Najeriya ya zama 981. A cewar NCDC, mutum 78 ne su ka kamu da kwayar cutar a Legas, 14 a Abuja
Hukumar tafiyar da babban birnin tarayya Abuja, FCTA, ta sanar da kama akalla mutane 500 da laifin yi ma dokar zaman gida saboda Coronavirus karan tsaye...
A jiya an ga mutane masu tarin yawa a kasuwannin birnin tarayya suna karya dokar gwamnatin tarayya. Jaridar Daily Trust ta lura cewa an karya dokokin nisantar j
Duk irin kai ruwa rana da hukumomin lafiya ke yi domin hana yaduwar annobar cutar coronavirus a Najeriya, cutar tamkar wutar daji na ci gaba da bazuwa a kasar.
Abuja
Samu kari