Abuja
Shugaban Hukumar hana Sha da fataucin Miyagun Kwayoyi (NDLEA), Brig-Gen. Mohamed Buba Marwa (Mai ritaya) tare da Daraktoci da wasu jami’ai a hedkwatar hukumar.
Rundunar yan sandan Abuja sun samu nasarar cafke wasu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne da suka addabi ƙauyen Kiyi, sun kwato bindigu da babur ɗin hawa.
Mazauna a wasu sassan babban birnin tarayya sun fara barin gidajensu saboda barazanar da suke fuskanta da yawaitar sace-sacen mutane a yankunan da suke rayuwa.
Wasu 'yan bindiga sun afkawa wani gida a babban birnin tarayya, inda suka sace mai gidan suka kuma hada tukunyar gidan suka yi awon gaba dasu. Sun nemi N200m.
Yan bindiga a Abuja sun yi garkuwa da wani ma’aikacin Hukumar Gudanar da Babban Birnin Tarayya (FCTA) da wasu mutum uku, sun nemi a biya kudin fansa N200m.
Yan sanda sun gurfanar da wani matashi me sana'ar fenti ɗan kimanin shekara 35, kan tuhumar sa da ha'intar kwastomansa wasu kuɗaɗe da suka kai 1.3 miliyan.
Rundunar yan sanda a Abuja ta samu nasarar daƙile harin wasu masu garkuwa da mutane a anguwar Hausawa dake babban birnin tarayya Abuja, sun sheƙe mutane biyu.
Hukumar 'yan sanda dake ta cafke wasu mutane biyar da ake zargin yan ƙungiyar asiri ne a babban birnin tarayya Abuja, Haka zalika sun kama wasu ƴan fashi Guda 4
Kwamitin Sasantawa na jam'iyyar hamayya ta PDP wanda Saraki ke jagoranta sun shiga taron sirri a birnin tarayya Abuja, da gwamnonin dake ƙarƙashin jam'iyyar,
Abuja
Samu kari