Abuja
A cikin wata ta daban, shugaba Buhari ya bukaci majalisar dattijai ta amince da nadin sabbin kwamishinoni uku a hukumar daidaito a rabon mukami da daukan aiyuka
Farfesa Adesugba lauya ne da ke da kwarewa ta musamman a bangaren raya tattalin arziki da habaka harkokin kasuwanci a ciki da wajen Najeriya. Kafin nadinsa, Far
A cewar kungiyar IMN, an ajiye gawar mambobinta uku; Suleiman Shehu, Mahdi Musa da Bilyaminu Abubakar Faska, a babban asibitin kasa da ke Abuja yayin da su ka
Sabon shugaban riko na jam'iyyar APC kuma gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni, ya isa hedikwatar jam'iyyar APC ta kasa domin gudanar da taro na farko bayan rantsa
Giadom ya kira taron masu ruwa da tsaki a harkokin gudanar da jam'iyyar APC (NEC) kuma har shugaba Buhari ya nuna niyyarsa ta halartar taron, wanda za a yi rana
Daga cikin masu laifin da rundunar 'yan sanda ta yi bajakolinsu akwai dilolin makamai, 'yan fashi da makami da kuma masu garkuwa da mutane. An yi bajakolin masu
Duk da yawan wayar da kai tare da kashe makuden kudaden da gwamnatin tarayyar Najeriya ke yi a kan cutar korona, akwai wasu kauyuka da basu san da cutar ba.
Kakakin rundunar 'yan sanda na kasa, DCP Frank Mba, ya gabatar da mai laifin a gaban manema labarai a ranar Litinin. Mba ya bayyana cewa an fi sani mutumin da
Shugaban kwamitin kar ta kwana a kan annobar korona (PTF), sannan sakataren gwamnatin tarayya, Boss Mustapha, ne ya bayyana hakan ranar Alhamis yayin taron hadi
Abuja
Samu kari