Abuja
Sai dai, gwamnonin jihohin Najeriya sun nuna adawarsu da rashin amincewarsu a kan zartar da dokar da Buhari ya yi, lamarin da ya sa su ke yanke shawarar tuntuba
Sanarwar ta bayyana cewa za a kashe kudin aikin ne daki - daki a karkashin wasu sharuda na bayar da bashi da biya. A bisa karkashin tsarin ne Buhari ya amince
A cikin jerin wasu sakonni da kakakin shugaban kasa, Garba Shehu, ya wallafa a shafinsa na tuwita, ya ce ko kadan babu kamshin gaskiya a cikin rahoton da ake ya
Pantami da Dabiri-Erewa sun samu sabani sakamakon takaddamar da ta shiga tsakaninsu a kan amfani da wani bangare na hukumar NCC a matsayin ofishin sabuwar hukum
Lamarin ya faru ne a ranar Litinin, 18 ga watan Mayu a gidansu dake Gwarimpa yayin da Yansandan sanye da kayan gida dauke da bindigogi suka far ma gidan nasu.
Babban sakataren yada labaran Ministan Abuja, Muhammad Musa Bello ya ce za a koma bude kasuwannin da ke birnin tarayya watau Abuja sau uku a cikin kowane mako.
A cikin faifan bidiyon, an ga ma su jinyar, yawancinsu matasa maza, na wasa da raha tare da fallewa da gudu a cikin wani dogon daki da aka killace su. Babu wata
Ana zarginsa da sayen wani kango a kan zunzurutun kudi da yawansu ya kai biliyan N7 ba tare da bin ka'ida ba. Da ya ke amsar tuhumar da ake yi ma sa, Bello, ya
Babu labarin cewa an dauki wani abu a cikin ofishin, sannan ba a san dalili ko niyyar da yasa aka balle ofishin ba. Kalu, shugaban kwamitin kafafen yada labarai
Abuja
Samu kari