Abuja
rundunar 'yan sandan ta tabbatar da mutuwar Anthony Onome, wani mai zanga-zangar adawa da SARS, sakamakon raunukan da ya samu ranar Asabar bayan wasu batagari
Jami'an rundunar 'Yan sanda sun harba barkonon tsohuwa a kan masu zanga-zanga a Abuja bayan sun yi kokarin shiga Fadar Shugaban kasa ta Villa ta kofar baya.
Rahotannin baya bayan nan na nuni da cewa salon zanga-zangar neman kawo karshen rundunar SARS ya fara sauyawa bayan batagari sun fara kai hari kan ma'aikatu da
A cikin wata sanarwa da hedikwatar tsaro ta fitar (DHQ), kanal Sagir Musa, kakakin rundunar soji ya ce kuskure a bayyana cewa an kaddamar da atisayen ne saboda
Babban sifeton rundunar 'yan sanda (IGP), Mohammed Adamu, ya lissafa siffofin da ake bukatar jami'an sabuwar rundunar su cika gabanin fara basu horo daga ranar
Wanda suka halarci tattaunawar sun haɗa da babban attajirin nahiyar Afirka, Aliko Dangote, shugaban rukunin bankin UBA; Tony Elumelu, Gwamman babban bankin Naje
Sabon salon da su ka dauka ya nuna cewa tabbas akwai siyasa a boye a cikin cigaba da gudanar da zanga-zangar, a saboda haka su sani: ya ishesu haka, su dakatar
Wasu batagari, da ake kyautata zaton 'yan daba ne, dauke da makamai sun kai hari a kan wasu matasa da ke zanga-zanga a kan zaluncin da 'yan sandan rundunar SARS
Haka zalika, za a horas da jami'an rundunar 'yan sandan shiyyar Arewa da Kudu maso Yamma a kwalejin horas da 'yan sandan sintiri da ke Ende, jihar Nasarawa da
Abuja
Samu kari