Abuja
Babbar jam'iyyar hamayya, PDP, ta yi Allah wadai da harin yan bindiga a jami'ar babban birnin tarayya Abuja, tare da sace malamai hudu da wasu 'ya'yan su .
Rahoto ya nuna akwai farfesoshi guda biyu a cikin mutane shida da 'yan bindiga suka yi garkuwa da su a jami'ar Abuja a safiyar ranar Talata, 2 ga watan Nuwamba.
Hukumar 'yan sandan babbar birnin tarayya ta tabbatar da harin da 'yan bindiga suka kai jami'ar Abuja, ta ce sun yi awon gaba da akalla ma'aikata su shida.
Wasu tsagerun yan bindiga sun kai hari gidajen Malaman jami'ar Abuja (UniAbuja) cikin daren Talata, 2 ga watan Nuwamba 2021 kuma sun yi awon gaba da mutane.
Wasu mazauna babban birnin tarayya, Abuja sun koma shan ruwan famfo maimakon fiya wata saboda tsadar rayuwa kamar yadda Daily Trust ta ruwaito. A binciken da N
Jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, ta zabi sabbin shugabannin kwamitin ayyuka na kasa wadanda za su jagoranci jam'iyyar kafin zuwan gagarumin zaben 2023.
Bola Tinubu, jigon jam'iyyar All Progressives Congress (APC), ya ce babu batun siyasa da suka tattauna a ziyarar da ya kai wa shugaban kasa Muhammadu Buhari.
Babban limamin masallacin Yangoji da ke yankin Kwali a Abuja, Abdullahi Abubakar Gbedako mai shekaru 59 tare da 'ya'yansa biyu,mai shekaru 22 da mai shekaru 11.
Samuel Ortom, gwamnan jihar Benue, a ranar Lahadi da yamma ya ziyarci bulaliyar majalisar dattawa kuma tsohon gwamnan jihar Abia, Sanata Orji Uzor Kalu da gidan
Abuja
Samu kari