Abuja
An gurfanar da shugaban karamar hukuma a birnin tarayya Abuja kan zarginsa da karbar cin hanci daga hannun wani dan kwagila. Hukumar yaki da rashawa ta ICPC, ta
FCT Birnin Abuja - Wata jami'ar hukumar mayakan saman Najeriya, Lance Kofur Bercy Ogah, ta gamu da ajalinta cikin ban daki yayinda maciji ya cijeta a gidanta.
Tsagerun yan bindiga masu garkuwa da mutane sun yi awon gaba da dimbin matafiya karo na biyu a babbar hanyar Kaduna zuwa Abuja ranar Lahadi, 22 ga Nuwamba, 2021
Wasu sojoji a anguwar Tunga -Maje da ke yankin Gwagwalada a Abuja a ranar Lahadi sun zane Salihu Aliyu, shugaban yankin Galadima da iyalansa a garin Abuja.
Gwamnatin Jihar Kaduna ta bayyana cewa zata cigaba da sauraron hukumomin tsaro domin jin halin da ake ciki biyo bayan harin da aka kai hanyar Abuja-Kaduna.
Malam Isa dan asalin jihar Kebbi wanda ya yi fice domin sanya kot yayin da ya ke tura baro yana sayar da aya ya yi bayanin yadda ya fara sana’ar a hirar da BBC
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya bayyana jin daɗins a kudirin da matan shugabannin Afirka suka sa gaba na samar da zaman lafiya da kawo cigaba nahiyar Afirka.
Harin yan bindiga da ya faru ranar Lahadi a kan baban hanyar Kaduna zuwa Abuja, ya rutsa da wani tsohon ɗan takarar gwamnan jihar Zamfara, Alhaji Sagiru Hamidu.
A labarin da muke samu, 'yar Janar Aliyu Mohammed Gusau ta auri dan shahararren dan siyasar nan Alhaji Attahiru Bafarawa nan na jihar Sokoto ranar Juma'a..
Abuja
Samu kari