Abuja
An dakatar da Sheikh Nuru Khalid a matsayin babban limamin masallacin Juma’a na Apo da ke Abuja sakamakon wa’azin da ya yi a kan gwamnati mai mulki a yanzu.
Sheikh Nuru Khalid ya gamu da fushin 'yan kwamitin masallaci, inda suka dakatar dashi saboda fadin abin da ya saba da abin da ransu ke son ji. 'Yan Najeriya sun
'Yan Najeriya sun yi martani kan dakatar da Sheikh Nura Khalid da aka yi daga limancin Masallacin Apo da ke Abuja. An dakatar da Nura ne kan caccakar Buhari.
Babban limanin masallacin Apo Legislative Quarters Mosque, Shiekh Nuru Khalid, wanda aka dakatar kan wa'azin da ya yi da ake yi wa kallon na 'sukar gwamnati' ya
An bukaci wasu ahlin gidan basaraken da aka sace a garin Bukpe da ke yankin Kwali ta birnin tarayya Abuja da su siyar da gidansa domin hada kudin fansarsa.
Mambobin Kwamitin jagorancin masallacin rukunin gidajen ƴan majalisu da ke unguwar Apo a birnin tarayya Abuja, sun dakatar da Sheikh Nuru Khalid daga limanci.
Abuja - Sifeto Janar na yan sanda, IGP Baba Usman Alkali, ya jagoranci sintiri na musamman zuwan titin Abuja zuwa Kaduna ranar Asabar, 2 ga watan Afrilu, 2023.
Tsohon gwamnan jihar Kano kuma tsohon ministan tsaro, Sanata Kwankwaso, ya bayyana damuwarsa a game da abubuwan dake faruwa na ta'addanci a birnin tarayya Abuja
Majalisar wakilan Najeriya ta caccaka tsinke kan yadda lamurran tsaro ke kara lalacewa, inda suka yi cece-kuce kan yadda ake kashe mutane a kasar nan ba gaira.
Abuja
Samu kari