Abuja
Hukumar NDLEA ta yi ram da wasu mutum biyu da ake zargi da zama dillalan miyagun kwayoyi a Abuja, sun yi kashin sunki dari da sittin da biyar na hodar Iblis.
Babban abin jan hankali a taron na yau shine zaben sabon shugaba. ‘Yan jam’iyyar bakwai ne suka sayi fom din nuna sha’awa da tsayawa takara domin neman mukamin.
Wani mai goyon bayan jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ya yanke jiki ya fari a yayin taron gangamin jam'iyyar da aka yi ranar Asabar. Magoyin bayan jam'
Jami'an tsaro sun damko mutane uku da ake zargin ƴan sane ne a harabar gagarumin zaɓen shuwagabannin jam'iyyar APC bayan an kamasu suna ƙwace wayoyi a wurin.
Mai shari’a Inyang Ekwo ya yi watsi da karar ne a wani hukuncin da ya yanke a ranar Juma’a, yana mai cewa manyan lauyoyin ba su kawo isassun shaidun da za su ba
Jam'iyyar APC ta fitar da jerin abubuwan da za su gudana a babbtaronta na gangami da ta shirya gudanarwa a ranar Asabar mai zuwa. Mun kawo muku jerin abubuwan.
Jam'iyyar PDP ta bayyana cewa, bai kamata a ka'ida hukumar zabe mai zaman kanta ta halarci taron gangamin jam'iyyar APC da aka shirya yi a ranar 26 ga Maris ba.
Wani magidanci ya roki Kotun Kostumare ta taimaka kar ta amince da bukatar matarsa na datse igiyoyin aurensu domin har yanzun yana matikar kaunarta a zuciya.
FCT Abuja - Shugaban kasa Muhammadu Buhari yanzu haka ya shiga ganawa da gwamnonin jam'iyyar All Progressive Congress (APC) a fadar shugaban kasa dake Abuja.
Abuja
Samu kari