Abuja
A kalla rayukansu biyar suka salwanta yayin da gidaje masu yawa suka kone sakamakon arangama tsakanin 'yan kasuwa da 'yan acaba a yankin AMAC a birnin Abuja.
Ministan Shari’a, Abubakar Malami da Ministan Harkokin Mata, Pauline Tallen sun halarci taron Majalisar Zartarwa ta Tarayya (FEC) na wannan makon a fadar Buhari
Mutane 20 ne aka tabbatar sun riga mu gidan gaskiya sakamakon wani mummunan hatsarin mota da ya faru tsakanin motar bas da tirela a babban hanyar Kaduna zuwa Ab
Kaduna - Mumunar hadari a kauyen Katari, hanyar Abuja zuwa Kaduna, ya yi sanadiyar mutuwar akalla mutu 20 da sanyin safiyar ranar Talata, 18 ga watan Mayu, 2022
Gwamnonin jam'iyyar PDP sun shirya yin wani taro a wani zama na hadin gwiwa a Abuja gabanin babban taron kwamitin zartarwa na jam'iyyar na kasa a yau dinnan.
A ranar Alhamis kamfanin sufurin jirgin kasan Najeriya (NRC), ya ce an kammala gyaran wuraren da 'yan ta'addan suka barnata yayin kai harin jirgin kasan Kaduna.
The Punch ta rahoto cewa Shugaban tsangayar Tarihi da Nazarin Harkokin Kasa da Kasa a Jami'ar Veritas a Abuja, Dr John Adole, ya shaki iskar yanci. Wasu yan bin
Lauyan Kungiyar Masu Neman Kasar Biafra, IPOB, Ifeanyi Ejiofor, ya yi ikirarin cewa ba a bari Nnamdi Kanu, shugaban IPOB da ke hannun DSS ya ci abinci fiye da s
Ministan Harkokin Cikin Gida, Rauf Aregbesola, ya bayyana cewa gwamnatin tarayya tana shirin siyo jiragen sama a yankunan shida na kasa ga Hukumar Kashe Gobara,
Abuja
Samu kari