Abuja
Kotun Koli ta tabbatar da hukuncin Kotun ɗaukaka ƙara game da ingancin zaɓen fidda gwani da jam'iyyar APC ta gudanar a zaɓen gwamnan jihar Anambra da ya kammalu
Hukumar yaki dafasakwabrin miyagun kwayoyi (NDLEA) ta bayyana yadda tayi ram da wani Pascal Okolo bayan ta kama shi dumu-dumu da hodar iblis boye a jakar shayi.
Masu fashi da makami, masu garkuwa da mutane da sauran miyagu da suka addabi Abuja, musamman a garuruwan kan iyaka, suna gina sansaninsu ne a kan tsaunuka.
Yanzun nan shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gana da manyan daraktoci daga rukunin masana'antar Dangote a fadarsa da ke babban birnin tarayya Abuja, Najeriya.
Jama'ar sun kunshi maza da mata da matasa, inda suka mamaye ofishin dauke da alluna da takardu na neman tsohon shugaban kasar ya shiga takarar shugaban kasa.
Rundunar hukumar NDLEA ta kama wasu da ake zargi da shirya bikin bushe-bushen kayan hayaki a babban birnin tarayya Abuja. An kama mutane kusan 100 inji majiya.
Wata fasinja jirgin sama, wacce aka fi sa ni da Mama Tobi ta yanke jiki ta mutu a ranar Laraba, 20 ga watan Afirilu a filin jirgin saman Nnamdi Azikiwe a Abuja.
Bayan shafe kwanaki 18 a tsare, sarkingarin Bukpe da ke karamar hukumar Kwali a Abuja, Alhaji Hassan Shamidozhi, ya sami 'yanci. An biya fansa kafin sakinsa.
Wadanda suka sace Hassan Shamidozhi, basaraken Bukpe na karamar hukumar Kwali a babban birnin tarayya Abuja, sun ba iyalansa wa’adin sa’o’i 24 su biya fansarsa.
Abuja
Samu kari