Abuja
Hukumar yaƙi da masu yi wa tattalin arziƙin ƙasa ta'annadi EFCC ta na neman wani toshon ɗan majalisar tarayya ruwa a jallo bisa tsallake beli da kauce wa sharia
Wani 'dan Najeriya mai shekaru 36 da ke zaune a Italy, Nwakanma Uche, ya kasayar da sunkin kwayar heroin guda 95, bayan jami'an NDLEA sun tistiye shi a Abuja.
Sama da yan babur 100 da aka fi sani da Okada a birnin tarayya sun dira rukunin gidajen Gidajen Same Global dake unguwar Kabusa don rama kisan abokan aikunsu 2.
Kaduna - Mazauna garuruwa uku dake hanyar Abuja zuwa Kaduna sun mika kokon bararsu ga Gwamna Nasir El-Rufa'i na jihar Kaduna kada ya tayar da su daga muhallansu
Kaduna - Thamina Mahmood na daya daga cikin mutum 62 da yan ta'addan suka sace a harin da suka kai jirgin kasan Abuja-Kaduna ranar 28 ga watan Maris, 2022.
Mazauna gidan gyrana halin Kuje da ke Abuja har mutum 190 sun yi yunkurin aika Abba Kyari barzahu. An killace shi yanzu kuma ana sa ran mayar da shi hannun DSS.
Iyalan fasinjojin da aka sace yayin da suke kan jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna sun balle zanga-zanga a babban birnin tarayya ta Abuja don nuna damuwarsu ga FG.
Hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa (EFCC) ta kama Sanata Rochas Okorocha a gidansa ta tafi dashi bayan kai ruwa rana a gidan nasa.
Wata kotun unguwar Dei-Dei da ke Abuja, a ranar Litinin, ta yanke wa wani direba mai suna Habib Dada mai shekaru 34 hukuncin daurin watanni shida a gidan yari.
Abuja
Samu kari