Abba Gida-gida
Wata kungiya a Kano ta rubuta wa Shugaba Tinubu wasiƙa, suna zargin akwai matsin lamba domin tilasta nada mataimakin gwamna mai fuskantar shari’ar cin hanci.
Shugaban APC na kasa ya yi rawa da aka saka masa wakar yabon Tinubu ta Omologo a jihar Kano. Gwamna Abba Kabir Yusuf ya tafawa Farfesa Nentawe Yilwatda.
A labarin nan, za a ji cewa Garba Kore Dawakin Kudu ya shawarci Gwamna Abba Kabir Yusuf da ya tabbata ya naɗa mataimakin da zai taimaka masa wajen cin zabe a Kano.
Majiyoyi sun tabbatar da cewa tsohon gwamnan Kano, Malam Ibrahim Shekarau na shirin komawa APC bayan ganawa da Bola Tinubu gabanin zaben shekarar 2027.
A labarin nan, za a ji cewa kamfanin da ke aiki a makarantar FGCK ya yi bayanin rawar da gwamnatin Kano ta taka wajen ba shi kwangila makarantar.
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya nada Kwamishinan muhalli a matsayin mukaddashin kwamkshinan ma'aikatar albarkatun ruwa na jihar bayan Umar Doguwa ya yi murabus.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf da tawagarsa sun kai ziyara ta musamman ga tsohon gwamna, Sanata Malam Ibrahim Shekarau a Abuja.
A labarin nan, za a ji lamari na neman rikcabewa gwamnan Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf game da wanda zai nada a matsayin mataimakinsa bayan Gwarzo ya yi murabus.
Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya bayyana Bola Tinubu a matsayin shugaba mai ƙoƙari, yana roƙon al’ummar Kano su mara masa baya a zaben shekarar 2027.
Abba Gida-gida
Samu kari