Abba Gida-gida
'Yan Kwankwasiyya sun fara cika bakin cewa za su rufe bakin 'yan adawa. Abba yana kokarin rufe bakin ‘yan adawa, gwamnatin NNPP ta baro ayyuka iri-iri a Kano.
Yayin da suke cikin wani hali, diyar marigayi sarkin Kano, Ado Bayero da ake kira Zainab ta sake bukatar taimakon Gwamna Abba Kabir da gida da kudi.
Rahotanni sun bayyana cewa hukumar PCACC ta jihar Kano ta ci gaba da tsare Musa Garba Kwankwaso kan gaza cika sharadin beli. Ana zarginsa da hannu a rashawa.
Gwamnatin Abba Kabir Yusuf ta kafa kwamitin mutum 11 karkashin Farfesa Usman Muhammad omin binciken dalilin samun sabani tsakanin Yarbawa da ke zaune a Kano.
Gwamnatin Kano ta sake bankado wata sabuwar badakalar N660m da ake zargin an tafka a kwangilar samar da ruwan sha a kananan hukumomi 44 na jihar.
Gwamnatin Kano ta bayyana matsayarta kan zargin da ake yi na cewa an ba kamfanin kanin Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso kwangilar magani ba bisa ka'ida ba.
Hukumar PCACC ta kama wasu mutane biyar da suka hada da dan uwan Kwankwaso, Musa Garba, Alhaji Mohammed Kabawa, babban sakataren ma’aikatar kananan hukumomi.
Jam'iyya mai mulki a Kano, NNPC ta sayawa kwamitin tantance yan takarar katin duba jarrabawar kammala sakandare ta WAEC da NECO da kuma yi masu gwajin kwaya.
Hukumar yaki da rashawa ta jihar Kano ta fara binciken dan uwan Rabi'u Kwankwaso da shugaban ma'aikata, Shehu Wada Sagagi kan zargin cin hanci da rashawa.
Abba Gida-gida
Samu kari