Abba Gida-gida
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya nuna cewa bai raba dan kamfai a matsayin tallafi ba. Ya ce ya barranta da matan kuma suma sun nemi gafarar Allah a wani taro a Kano.
A labarin nan, za a ji masoya Peter Obi da Rabi'u Musa Kwankwaso sun ce sun fara fuskantar ƙalubale, kuma sun shirya saboda akwai alamun tafiyarsu za ta yi kyau.
Wani bincike ya ƙaryata jita-jitar cewa gwamnatin Kano ta raba dan kamfai ga mata, an gano hotunan da ake yadawa an gyara su domin ɓata suna da yaɗa bayanan ƙarya.
Rahotanni sun nuna cewa wasu 'yan bindiga masu garkuwa da mutane sun kai hari karamar hukumar Rogo a jihar Kano sun kashe mutum 1 sun jikkata wasu.
Sheikh Ibrahim Aliyu Kaduna ya yi gargadi kan yadda mata suka rika fita da dan kamfai kan titi a taron APC a jihar Kano. Ya bukaci Abba Kabir Yusuf ya dauki mataki.
A labarin nan, za a ji cewa Murtala Sule Garo, sabon mataimakin gwamnan Kano da majalisar dokokin jihar ke ƙoƙarin tantance wa ya yi magana a karon farko.
An fitar da wasu dalilai da ake ganin cewa sune suka sanya Abba Kabir Yusuf daukar Murtala Sule Garo ya ba shi mataimakin gwamnan Kano duk da zarge-zarge.
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya naɗa Murtala Sule Garo 'Commander' a matsayin Mataimakin Gwamnan Kano a yau 22 ga Afrilu, 2026, domin ƙarfafa gwamnatinsa.
Abba Kabir Yusuf ya zabi Murtala Sule Garo a matsayin sabon mataimakin gwamnan Kano bayan murabus da Aminu Abdulsalam Gwarzo ya yi. Ya tura sunan shi majalisa.
Abba Gida-gida
Samu kari