Bola Tinubu
Babban limamin coci, Primate Ayodele ya bayyana Babban jigon APC na kasa, Bola Ahmed tinubu a matsayin wanda ya cancanci zama shugaban kasar Najeriya a 2023.
Gwamnan Jide Sanwo-Olu na Jihar Legas ya ce ya taba yin aikin gyaran ruwa a shekarun baya. Ya bayyana haka ne wajen yaye daliban da aka koyawa aikin hannu.
Wani daga cikin manyan APC, ya yi magana game da zaben Gwamnan Jihar Edo. ‘Dan siyasar ya ce al’ummar Edo sun ki zaben APC ne saboda tsoma bakin wasu manya.
PDP ce ta yi nasara a zaben Gwamnan Jihar Edo jiya. Mun kawo wasu dalilin da su ka sa APC da Oshiomhole su ka ji kunya a zaben Gwamnan Edo bayan nasarar 2016.
A jiya, Talata, ne Legit.ng Hausa ta wallafa rahoton cewa dan takarar jam'iyyar APC a zaben kujerar gwamnan jihar Ondo kuma gwamna mai ci, Rotimi Akeredolu, ya
Tsohon ministan harkokin cikin gida, Ikimi Tom, ya caccaki Tinubu a kan bidiyon da yayi. Ya yi kira garesa da ya kiyayi jihar Edo don kuwa jihar ta fi karfinsa.
Jam’iyyar PDP ta ce Bola Tinubu ya na shirin sayen kuri’ar mutanen Edo. Kakakin APC a zaben Edo ya ce za ayi amfani da Sojoji domin hana mutane fita filin zabe.
Wata kungiyar siyasa mai suna BAT project 23 tana zawarcin babban jigon jam'iyyar APC na kasa, Bola Ahmed Tinubu, cewa ya fito takarar shugaban kasa a 2023.
Jiya PDP ta ce za ta doke Jam’iyyar APC mai mulki a zaben Gwamnan Jihar Ondo. Jam’iyyar ta maidawa Tinubu martani ne bayan ya kira PDP da mushe kwanaki a Akure.
Bola Tinubu
Samu kari