Bola Tinubu
Mun ji tsohon Shugaban Alpha Beta ya nemi Mohammed Umar ya kakkabe takardun korafin bincike, ya ba sabon Shugaban EFCC shawara ya binciki zargin da ake yi masu.
Babban jigon jam'iyyar APC na kasa, Bola Tinubu ya nuna alhini a kan mutuwar tsohon sanata, Buruji Kashamu ya bayyana cewa hakan na tabbatar da mutuwa riga ce.
Jam'iyyar PDP a jihar Edo ta bayyana cewa babban jigon APC, Bola Tinubu ya fusata da Gwamna Godwin Obaseki saboda ya ki zama dan abi yarima a sha kidan APC.
Tsohon Sanatan Legas ta gabas ya samu mukami a hukumar gidaje, FHA. Gwamnatin Legas ta tabbatar da wannan mukami da aka ba Sanata Ashafa Gbenga mai shekaru 65.
Babachir Lawal ya na gannin babu wanda ya isa ya hana Bola Tinubu takara a zaben 2023. Tsohon SGF ya kuma bayyana abin da ya sa aka tsige Adams Oshiomhole.
Mamman Daura, dan uwa shakiki sannan kuma makusanci ga shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya shawarci 'yan Najeriya a kan su zabi dan takarar da ya fi dacewa a za
Tsohon Mai ba Buhari shawara kan harkar gurfanar da barayi, ObonoObla, ya ja kunnen jam’iyyar APC a kan zabe mai zuwa na 2023, ya hango APC ta sha kashi ta gama
Dalilin tsohon Shugaban majalisar wakilai Yakubu Dogara na sauya-sheka daga Jam’iyyar PDP zuwa APC shi ne burin takara tare da Bola Tinubu inji wata kungiya.
Tsohon ‘Dan Majalisar Legas, Dipo Olounrinu ya ce ya kamata jama’a su fito su roki Tinubu ya nemi kujerar Shugaban kasa, ya ce shi ya na goyon bayan Tinubu.
Bola Tinubu
Samu kari