Bola Tinubu
Sanwo-Olu ya ce gwamnatinsa na sane da irin kalubalen yau da gobe da ma'aikatan jihar ke fuskanta, lamarin da yace shine yasa gwamnatin jihar ta yanke shawarar biyan fiye da mafi karancin albashin da aka kara, watau N30,000. Sanna
Hotunan Sanata Bukola Saraki a lokacin da suke musabaha tare da mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo da babban jigo jam'iyyar All Progressives Congess (APC) Asiwaju Bola Tinubu ya yi fice a shafukan sadarwa.
A kusan karon farko biki ya hada Kwankwaso da Jigon APC da wani Babban Gwamnan APC da Tsohon Sanata Kwankwaso inda Gwamnan ya rungume Kwankwaso a gidan biki a Legas.
A daidai lokacin da aka fara lissafin zabe mai zuwa da kuma kokarin samun shiga da iko a jam’iyyar APC, Attahiru Bafarawa yace kishin-kishin din da ake yi na tasirin Tinubu a APC ya na raguwa.
A cewar Mista Lanre, magadan kujerar gwamnatin jihar Legas na ci gaba da riskar bagas da rahusa ta karkatar da akalar jagorancin jihar a sanadiyar managarcin tubali da Tinubu ya assasa yayin jagorancin jihar a shekarar 1999.
A iya cewa ba a aika masa goro ba ko kuma bai ga daman zuwa ba domin Ambode bai halarci taron bitar da a shirya a jihar Legas ba. Asiwaju Bola Ahmed Tinubu da Babatunde Fashola sun halarci wannan taro.
Da ya ke mayar da martani a kan samamen da suka kai gidan tsohon gwamnan, Tony Orilade, kakakin hukumar EFCC, ya ce basu kai samamen da wata manufa ba face gudanar da bincike kamar yadda doka ta basu dama da iko. "Ba mu yi wani
Rahotanni sun ce an fara yunkurin batawa manyan ‘yan siyasar Yarbawa suna inda shirin yakin zaben 2023 ya sa an soma gogawa Tinubu da Osinbajo baki. Yanzu dai har wasu sun fara shirin yakin neman zaben 2023.
Shugaban majalisar dattawa, Sanata Ahmad Lawan a yammacin ranar Lahadi, 7 ga watan Yuli ya ziyarci babban jigon jam’iyyar All Progressives Congress (APC) na kasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu.
Bola Tinubu
Samu kari