Bola Tinubu

Cikakken sakamako: Buhari ya kai Atiku kasa a jihar Legas
Breaking
Cikakken sakamako: Buhari ya kai Atiku kasa a jihar Legas
Siyasa
daga  Mudathir Ishaq

Shugaban kasa Muhammadu na jam’iyyar APC ne ke kan gaba yanzu haka daga sakamakon zaben kananan hukumomi 15 da hukumar zabe mai zaman kan ta (INEC) ta sanar yayin da sakamako ke cigaba da shigowa cibiyar tattara sakamako ta jihar