Bola Tinubu
A cikin jawabin da ya fitar ranar Lahadi, Tinubu ya bayyana cewa abin takaici ne cewar har ta kai ga masu wannan buri sun kitsa dakatar da shugaban jam'iyyar APC na kasa, Adams Oshiomhole. "Duk da mun samu nasarar dakile yaduwar
Za ku ji abin da Tinubu ya fada game da Osinbajo yayin da ya kara shekara yau. An haifi mataimakin shugaban Najeriyar a irin wannan rana ne a shekarar 1957.
Wasu ‘Ya ‘yan PDP da ZLP sun tsere sun bar Jam’iyya sun bi APC daf da zaben Gwamnan Ondo. Mataimakin Segun Mimiko da wasu Manyan PDP sun koma APC a jihar.
Yayin da aka dumfari siyasar 2023 tun yanzu, Bode George ya ce saboda ya yi wa tsohon gwamnan Legas Bola Tinubu ritaya zai tsaya takarar 2023.
Yayin da wasu su ka fara lissafin 2023, mun ji cewa watakila APC ta ba Gwamnonin Kaduna da Ekiti watau Kayode Fayemi da Nasir El-Rufai takarar Shugaban kasa.
Gwamnan Ondo ya na fuskantar barazana a kan mulki bayan ya gano cewa wasu daga cikin Jagororin jam’iyyar APC su na yunkurin yi masa adawa a zaben fitar da gwani.
Kungiyar Gwamnonin APC ta yi kaca-kaca da Adams Oshiomhole inda Darektan ta ya ce APC ba Jam’iyya ba ce a yanzu Injo Kungiyar Gwamnonin APC.
Tsohon Gwamnan Zamfara, Ahmed Yariman Bakura ya ce mutane na rokon shi ya fito takara a 2023. Sanatan ya ce Buhari ba zai damkawa Tinubu mulki ba.
Mai Mala Buni ya bayyana cewa rade-radin da ake yi na cewa APC za ta wargaje saboda 2023 ba gaskiya ba ne, domin ba wata matsala da za a samu saboda takara.
Bola Tinubu
Samu kari