Bola Tinubu
Mun ji cewa Asiwaju Bola Tinubu ya shiga sahun Dangote, BUA, ya ba Najeriya kudin yaki da COVID-19. Bola Tinubu ya bada gudumuwar N200m domin a yaki COVID-19.
Asiwaju Bola Tinubu ya rokawa Gwamnatin Buhari alfarma a Duniya game da annobar COVID-19. Tinubu ya roki a dakatar da VAT, a kuma kara yawan kudin da ake bugawa
Gwamna Abdullahi Ganduje ya hadu da Tinubu da Surukinsa tsohon Gwamna Ajimobi. An ga Ganduje da Tinubu su na yin wata salon gaisuwa saboda annobar COVID-19.
Osita Okechukwu ya ce Adams Oshiomhole babbar annobar da ke cikin APC. Dazu kun ji cewa Oshiomhole ya ruga wajen Abba Kyari game da rikicin cikin gidan APC.
Za ku ji Inda Asiwaju Bola Tinubu da Gwamnonin APC su ka sa gaba a rikicin Jam’iyya. Gwamnonin Jihohin APC 11 cikin 20 su na tare da Oshiomhole; 8 sun ja daga.
A cikin jawabin da ya fitar ranar Lahadi, Tinubu ya bayyana cewa abin takaici ne cewar har ta kai ga masu wannan buri sun kitsa dakatar da shugaban jam'iyyar APC na kasa, Adams Oshiomhole. "Duk da mun samu nasarar dakile yaduwar
Za ku ji abin da Tinubu ya fada game da Osinbajo yayin da ya kara shekara yau. An haifi mataimakin shugaban Najeriyar a irin wannan rana ne a shekarar 1957.
Wasu ‘Ya ‘yan PDP da ZLP sun tsere sun bar Jam’iyya sun bi APC daf da zaben Gwamnan Ondo. Mataimakin Segun Mimiko da wasu Manyan PDP sun koma APC a jihar.
Yayin da aka dumfari siyasar 2023 tun yanzu, Bode George ya ce saboda ya yi wa tsohon gwamnan Legas Bola Tinubu ritaya zai tsaya takarar 2023.
Bola Tinubu
Samu kari