Bola Tinubu
Wata kungiyar siyasa mai suna BAT project 23 tana zawarcin babban jigon jam'iyyar APC na kasa, Bola Ahmed Tinubu, cewa ya fito takarar shugaban kasa a 2023.
Jiya PDP ta ce za ta doke Jam’iyyar APC mai mulki a zaben Gwamnan Jihar Ondo. Jam’iyyar ta maidawa Tinubu martani ne bayan ya kira PDP da mushe kwanaki a Akure.
Ba dole ba ne jam’iyyar APC ta tsaida ‘Dan Kudu a matsayin Shugaban kasa a 2023. Sanata Orji Kalu ya bayyana haka, ya ce babu tsarin kama-kama a dokar su a APC.
Dazu mu ka ji cewa mutane su na so a binciki zargin da ke kan Bola Tinubu. Wanan kira na binciken Bola Tinubu ya samu sa hannun dubu dubatan mutane a Najeriya.
Wasu magangangun da Jigon APC, Bola Tinubu ya yi kusan shekaru 25 da su ka wuce sun tada kura. A 1997 Tinubu ya na cewa ban yarda da Najeriya ‘kasa daya’ ba.
Tanko Yakassai ya na cikin manyan mutanen da su ke goyon bayan mulki ya koma yankin Kudu a 2023. APC ta tofawa Tanko Yakassai albarka saboda wannan magana.
Mun ji Gwamna Kayode Fayemi ya yi watsi da hotunan takarar Shugaban kasa. Gwamnan na Ekiti ya ba Masoyansa kunya, ya zargi masu yada hotunan 2023 da kinibibi.
Mun ji tsohon Shugaban Alpha Beta ya nemi Mohammed Umar ya kakkabe takardun korafin bincike, ya ba sabon Shugaban EFCC shawara ya binciki zargin da ake yi masu.
Babban jigon jam'iyyar APC na kasa, Bola Tinubu ya nuna alhini a kan mutuwar tsohon sanata, Buruji Kashamu ya bayyana cewa hakan na tabbatar da mutuwa riga ce.
Bola Tinubu
Samu kari