Bola Tinubu
Dalilin tsohon Shugaban majalisar wakilai Yakubu Dogara na sauya-sheka daga Jam’iyyar PDP zuwa APC shi ne burin takara tare da Bola Tinubu inji wata kungiya.
Tsohon ‘Dan Majalisar Legas, Dipo Olounrinu ya ce ya kamata jama’a su fito su roki Tinubu ya nemi kujerar Shugaban kasa, ya ce shi ya na goyon bayan Tinubu.
Kungiyar AYPS, a cikin wata sanarwa ta ce babu wanda ya isa ya hana Tinubu zama shugaban kasa idan har haka Allah ya nufa. Haka zalika ta kalubalanci Ngige da y
Wasu manyan Arewa da na bangaren Kudu sun bayyana inda ya kamata mulki ya koma a 2023. Za ku ji wani Yankin Kudu ya kamata su karbi mulki bayan wa’adin APC?
Mun ji cewa mutane miliyan 1 za su marawa Bola Tinubu baya a zaben 2023. Hakan na nufin takarar Shugaban kasar Bola Tinubu ta fara samun dinbin Magoya-baya.
Mun gano dalilin hana Segun Abraham shiga takarar Gwamnan Ondo a APC. Rashin takardun makaranta su ka kawowa ‘Dan takarar cikas ba shirinsa da Bola Tinubu ba.
Alhaji Tumsa ya bayyana cewa sun tantance 'yan takara 12 ta hanyar duba takardun karatunsu da kuma sauraron bayanan da su ka gabatar, sannan ya kara da cewa dan
Wasu sun fito su na so a kama Bola Tinubu a game da abin da ya faru a zaben 2019. Wasu Masu zanga-zanga ne su ka huro wuta a kan batun cafke babban dan siyasar.
Mala Buni ya bayyana yadda ta kaya bayan an yi zama da Bola Tinubu. Dazu kuma kun ji cewa Ifedayo Abegunde ya bayyana dalilinsa na yin murabus a gwamnatin Ondo.
Bola Tinubu
Samu kari