Bola Tinubu
Kungiyar Miyetti Allah Kautal Hore, ta zargi babban jigon jam'iyyar APC, Asiwaju Bola Tinubu, da wasu yan siyasar kudu da daukar nauyin zanga-zangar #EndSARS.
Jakadar kasar Birtaniya a Najeriya ta gana da tsohon Gwamna Bola Ahmed Tinubu. Jakadar ta shigo Najeriya a karon farko bayan bullar COVID-19 a watan Fubrairu.
Wasu Jiga-jigan jam'iyyar APC za su mara baya a tafiyar Bola Tinubu da Gwamnan Simon Lalong na Filato. Garus Galolo ya na goyon bayan takarar Tinubu a 2023.
Tsohon Yaron Tinubu ya kai shi kotu bisa zargin kin biyan Biliyoyin kudin haraji. O. Apara ya na zargin Alpha-beta da kauracewa biyan kudin haraji tun 2010.
Ana ta magana game da nadin sabon Sarkin Zazzau da aka yi, Mun kawo abin da kungiyar Gwamnonin Arewa da irinsu Bola Tinubu su ka fada bayan nadin da aka yi.
Mun kawo maku jerin manyan mutanen da ake ji da su da-dama su ka samu halartar daurin auren Turaki Aliyu Atiku Abubakar da Fatima Nuhu Ribadu jiya a garin Abuja
Tunde Rahman, kakakin jagoran jam'iyyar APC na kasa, Bola Tinubu ya ce wasu daga cikin kusoshin jam'iyyar APC sun goyi bayan Gwamna Godwin Obaseki na PDP..
Dan majalisa mai wakiltar Oyo ta Arewa, Sanata Abdulfatai Buhari ya ce zai goyi bayan jagoran jam'iyyar APC, Bola Tinubu idan ya nuna sha'awar fitowa takara.
Babban limamin coci, Primate Ayodele ya bayyana Babban jigon APC na kasa, Bola Ahmed tinubu a matsayin wanda ya cancanci zama shugaban kasar Najeriya a 2023.
Bola Tinubu
Samu kari