Bola Tinubu
Malam Khalil, wanda ya bayyana mamakinsa ƙarara da rahotannin da ƴan jarida suke fitarwa akan cewa Malaman Kano sun yarje tare da amincewa da Bola Ahmed Tinubu
A jiya Bisi Akande da Bola Tinubu suka sasanta Ministan cikin gida dake rigima da Gwamnan Osun. Ana sa rai rikicin cikin gidan APC a jihar Osun ya zo karshe.
Shugaban jam'iyyar APC na Najeriya, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, yace sai an zage damtse kafin a samu nasarar yaki da 'yan ta'adda a Najeriya, Daily Trust tace.
Mun ji cewa wasu shugabannin Yarbawa sun gabatar da bukata 1 a gaban Shugaban kasa Muhammadu Buhari. Suna so a duba aikin da kwamitin El-Rufai ya yi kwanaki.
A makon jiya Cif Bode George ya ba Buhari shawarar hattara da wani babban jigon APC a 2023. George ya soki zaman da su Bisi Akande su kayi da Shugaba Buhari
Raji Babatunde Fashola SAN ya na ganin Arewa sun dana mulki, ya kamata a bar Kudu su karbe kasa a 2023. Yankin da Magajin Buhari zai fito ya fara kawo sabani.
Ya ce taron bashi da wata manufa bayan abinda ya bayyana ƙarara duk da akwai ɓoyayyar manufa, inda ya yi iƙirarin cewa rashin ganin fuskar Tinubu yayin taron ya
Tsohon gwanman jihar Legas, Asiwaju Ahmed Bola Tinubu, ya taya gwamnan jihar Legas, Babajide Sanwo-Olu, murna akan shirinsa na dakatar da ba wa gwamnonin jihar.
Mun ji cewa Fastocin wasu daga cikin kusoshin jam’iyyar APC sun fara yawo a wurare. Wadanda hotunan na su ke yawo sun karyata jita-jitar su na neman mulki.
Bola Tinubu
Samu kari