Bola Tinubu
Wata kungiya ta sha alwashin tsayawa takarar Bola Tinubu a zaben 2023. Shugaban BATGV, ya ce Tinubu bai da kabilanci, kuma da su ka yi gwagwarmaya a mulkin soji
Mun kawo maku jerin wasu shahararrun ‘yan siyasa da ake ganin cewa su za su cika ko ina a 2021. Tinubu da El-Rufai, su na cikin ‘Yan siyasar da za a saurara
Za ku ji cewa Bola Tinubu ya kwanta jinya a gadon asibiti a kasar Faransa, babu lafiya. Ana rade-radin cewa babban Jigon APC, Tinubu ya kamu ne da Coronavirus.
Primate Babatunde Elijah Ayodele, ya ce duk wani yunkuri na Bola Tinubu na takarar shugaban kasa ba zai yi tasiri ba saboda Allah baya goyon bayan shi kan haka.
Tunde Bakare ya fadi wanda ya yi sanadiyyar duka nasarorin jam'iyyar APC. Bakare ya ce ba don ‘Dan siyasar ba, da APC ba za ta ci lashe zabukan 2015 da 2019.
Mun ji duk da an bude iyakoki, ba a isa a shigo da shinkafa Najeriya ba. Najeriya ta kirkiro wasu dabarun fasaha domin hana shigo da kaya a kan iyakokin tudu.
Jam’iyyar APC ta nada ‘Yan siyasa da su karbo mata yankin Jonathan daga hannun PDP. Mutanen Neja-Delta da Ibo suna hangen kujerar Shugaban kasa a APC a 2023.
Shugaban jam'iyyar APC, Kuma tsohon gwamnan jihar Legas, Asiwaju Bola Tinubu, ya bayyana shugaba Buhari a matsayin mai kaunar Najeriya, kuma shugaba nagari ne.
Wasu magoya bayan jagoran jam'iyyar, APC, na kasa, Sanata Ahmed Bola Tinubu, a ranar Talata a Ibadan, babban birnin jihar Oyo, sun kaddamar da yakin neman zaben
Bola Tinubu
Samu kari