Bola Tinubu
Tsohon Gwamnan Jigawa, Sule Lamido ya ce PDP za ta dawo ta karbe mulki daga hannun APC. Babban ‘Dan siyasar Arewa ya hango rushewar jam’iyyar APC a zaben 2023.
Kakakin ya kara da cewa Tinubu ba zai iya tunkarar Buhari akan batun makiyayaya ba saboda yana tsammanin cewa zai goya masa baya wajen samun tikitin takarar shu
Sai dai, sanarwar ba ta yi wani karin haske dangane da dalilin fitar Tinubu waje ko takamaiman wuraren da ya ziyarta ba duk da hakan ba lallai bane a matsayinsa
Wani 'dan APC ya ce an yi alkawarin cewa mulki zai koma Kudu idan Muhammadu Buhari zai sauka. Yusuf Ubale ya naganin ya kamata a saka wa mutanen kudu a 2023.
Oonin Ife da Ataoja sun ba takarar Asiwaju Bola Tinubu a jam’iyyar APC goyon-baya. Sarakunan sun yarda Tinubu ya cancanci ya yi takarar kujerar shugaban kasa.
Babatunde Hunpe ya bukaci yan Najeriya da su marawa shugabancin Bola Tinubu, babban jigon APC baya a 2023 don yana daa tanadi na musamman da ya yi wa kasar.
Sanata Dayo Adeyeye ya kai maganar takarar Bola Tinubu gaban Sarkin kasar Ife. Adeyeye ya ce Arewa na yunkurin raba-kan Yarbawa saboda siyasar 2023 mai zuwa.
Bashir, daya daga cikin 'ya'yan gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufa'i, ya nuna cewa mai yiwuwa ne mahaifinsa da Tinubu su rike tikitin takarar jam'iyyar APC a
Tsofaffin Shugabannin Majalisun Ondo da Ekiti sun karyata goyon bayan Bola Tinubu a wata takarda, sun ce suna tare da duk wanda jam’iyya ta tsaida a zaben 2023.
Bola Tinubu
Samu kari