Bola Tinubu
Wani tsohon sanata daga jihar Katsina, da sakataren gwamnatin jihar Neja sun bayyana bukatar bai wa Bola Tinubu ragamar Najeriya a zaben 2023. Shi kadai zai dai
Bola Tinubu, tsohon gwamnan jihar Legas, ya bukaci gwamnatin tarayya da ta tara taron masu ruwa da tsaki wurin shawo kan matsalar rikicin manoma da makiyaya.
Kamar yadda 'yan Najeriya suka sayawa Buhari tikitin zabe, haka nan wasu 'yan Najeriya sun tara N10m don tallafawa Tinubu ya tsaya takarar shugaban kasa a 2023.
Tsohon gwamnan jihar Zamfara Abdulaziz Yari ya ce APC ta dauki matakin sabunta rijistar yan jam'iyyar ne bayan gano cewa an mayar rumbun rijistar jihar Lagas.
Kokarin rajistar Jam’iyya ya na fito da sabanin da ke cikin gidan APC. Adams Oshiomhole ya soki aikin da aka kirkiro, ya goyi bayan su Asiwaju Bola Tinubu.
Rikici ya kunno kai a jami'iyyar APC mai mulki a Najeriya. Kuma ana zaton Asiwaju Bola Tinubu yana harin kujerar mulkin kasar Najeriya a zabe mai zuwa na 2023.
Wasu Na-kusa da Buhari a Kudu, sun fito sun koka a fili, sun ce ba a ba su kujeru. Magoya bayan Shugaba Buhari sun yi Allah-wadai da yadda aka manta da su.
Da idanuwansu kamar na Mikiya, wasu yan Nigeria sun gano kura kurai biyu. 29 ga watan Maris ne jagaban jam'iyyar ya yi bukin zagayowar ranar haihuwar sa, amma a
Shehu Sani ya caccaki jigon jam’iyyar All Progressives Congress (APC), Bola Tinubu, a kan shiru da yayi game da rikicin makiyaya da manoma a kudu maso yamma.
Bola Tinubu
Samu kari