Bola Tinubu
A labarin nan, za a ji cewa jami'in kasar Amurka ya sake dura a Najeriya game da batun matsaollin tsaro yayin da ake ci gaba da neman magance rashin tsaro.
Atiku Abubakar ya bayyana cewa janye ƙarin kudin WAEC da NECO nasara ce ga iyaye da ɗalibai, amma ya soki gwamnati kan yanke shawara ba tare da tuntuɓar mutane ba.
Mai ikirarin shugabantar hukumar PFIPC, Adeniyi Adeyemi, ya bayyana cewa ba boyewa jami'an tsaro yake yi. Adeyemi ya bayyana cewa ana farautar rayuwarsa.
Rundunar 'yan sandan Najeriya ta gudanar da bincike kan batun ma'aikatar bogi. Rundunar ta gano yadda aka yi amfani da takardu wajen samar da ma'aikatar.
An gudanar da taron tunawa da tsohon shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari shekara daya bayan rasuwarsa. An kafa gidauniyar tunawa da shi a taron Abuja.
Mutumin da ke ikirarin shugabantar hukumar PFIPC, Adeniyi Adeyemi, ya aika da budaddiyar wasika ga shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu. Ya bukaci a kafa kwamiti.
A labarin nan, za a ji cewa Adeniyi Adeyemi da ya nada kansa a matsayin shugaban hukumar bogi da ya kafa a Najeriya ya yi magana kan kudin kafa PFIPC.
Darakta Janar na hukumar PFIPC da ake ta cece kuce kan yadda aka kafa ta, Prince Ademola Adeniyi ya bukaci a gudanar da bincike na musamman mai zaman kanta.
Rundunar 'yan sandan Najeriya za ta gurfanar da Adeniyi Adeyemi mai ikirarin shugabantar hukumar PFIPC kara gaban kotu. Ana yi masa tuhume-tuhume takwas.
Bola Tinubu
Samu kari