Bola Tinubu
Jam'iyyar ADC ta mayar wa Shugaba Tinubu martani, inda ta bayyana cewa halin matsin tattalin arziki da rashin tsaro sune abubuwan tsoro a yau, 17 ga Afrilu, 2026.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya rattaba hannu a kasafin kudin 2026, wanda aka yi kiyasin zai lakume fiye da Naira tiriliyan 68, ya tsawaita na 2025.
Ministan kudi, Wale Edun, ya yi tsokaci kan batun sake karbo bashi daha wajen asusun ba da lamuni na duniya (IMF). Ya ce Najeriya ba ta da shirin karbo bashi.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa baya jin tsoro game da zaben 2027 sabanin abubuwan da ake fada. Ya soki 'yan ADC kan taron da suka yi.
A labarin nan, za a ji cewa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya dura a kan tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar kan rikicin jam'iyyar ADC.
Hadimin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubuya yi wa Atiku Abubakar martani kan kalaman da ya yi. Daniel Bwala ya ce Atiku ba zai kai labari ba a zaben shekarar 2027.
Fadar shugaban kasa ta yi wa Atiku Abubakar martani kan cewa zai fito takara a zaben 2027. Ta ce dole Tinubu ya yi shekara 8 kamar Muhammadu Buhari.
A labarin nan, za a ji cewa Kimberly Daniels ta fara neman gwamnatin Bola Ahmed Tinubu ta raba tsohon gwamnan Zamfara, Bello Matawalle daga kujerarsa ta Minista.
Hukumar NCDC ta gargaɗi jihohi 10 kan haɗarin barkewar kwalara da sauran cututtuka sakamakon ambaliyar ruwa da ake hasashen za ta afkuwa a daminar bana.
Bola Tinubu
Samu kari